Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda wannan ne kuma muke gode wa Allah ba fasawa, domin sa'ad da kuka karɓi Maganar Allah ta bakinmu, ba ku karɓe ta kamar maganar mutum ce ba, sai dai ainihin yadda take, Maganar Allah, wadda take aiki a cikin zuciyarku, ku masu ba da gasikya.

Karanta cikakken babi 1 Tas 2

gani 1 Tas 2:13 a cikin mahallin