Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin daga gare ku ne aka baza Maganar Ubangiji, ba ma a ƙasar Makidoniya da ta Akaya kaɗai ba, har ma a ko'ina bangaskiyarku ga Allah ta shahara, har ma ya zamana, ba sai lalle mun faɗa ba.

Karanta cikakken babi 1 Tas 1

gani 1 Tas 1:8 a cikin mahallin