Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tas 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ba ma fāsa tunawa da aikinku na bangaskiya a gaban Allahnmu, Ubanmu, da famar da kuke yi domin ƙauna, da kuma begen ku mara gushewa ga Ubangijinmu Yesu Almasihu.

Karanta cikakken babi 1 Tas 1

gani 1 Tas 1:3 a cikin mahallin