Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga Yahudawa, sai na zama kamar Bayahude, domin in rinjayi Yahudawa. Ga waɗanda Shari'a take iko da su, sai na zama kamar wanda Shari'a take iko da shi, ko da yake ba Shari'a take iko da ni ba, domin in rinjayi waɗanda Shari'a take iko da su ne.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:20 a cikin mahallin