Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ko waɗansu ba su ɗauke ni a kan manzo ba, lalle ku kam, ni manzo ne a gare ku, domin kuwa ku ne tabbatar manzancina a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:2 a cikin mahallin