Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don ko da yake ina yin bishara, ba na fahariya da haka, gama tilas ne a gare ni. Kaitona in ba na yin bishara!

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:16 a cikin mahallin