Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake waɗansu sun mori halaliyarsu a game da ku, ashe ba mu muka fi cancanta ba?Duk da haka ba mu mori wannan halaliya ba, sai dai muna jure wa kome, don ta koƙaƙa kada mu hana bisharar Almasihu yaɗuwa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 9

gani 1 Kor 9:12 a cikin mahallin