Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma in wani mutum, wanda yake da rarraunan lamiri, ya gan ka, kai da kake da sani, kana ci a ɗakin gunki, ashe, wannan ba zai ƙarfafa lamirinsa har ya ci abincin da aka miƙa wa gunki ba?

Karanta cikakken babi 1 Kor 8

gani 1 Kor 8:10 a cikin mahallin