Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ɗayanku yă ƙaurace wa ɗaya, sai ko da yardar juna zuwa wani ɗan lokaci kaza, don ku himmantu ga addu'a, sa'an nan ku sāke haɗuwa, kada Shaiɗan yă zuga ku ta wajen rashin kamewa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:5 a cikin mahallin