Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Igiyar aure tana wuyan mace, muddin mijinta yana da rai. In kuwa mijinta ya mutu, to, tana da dama ta auri wanda take so, amma fa, sai mai bin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:39 a cikin mahallin