Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda Allah ya kira, wanda dā ma yake da kaciya, to, kada yă nemi zama marar kaciya. Wanda kuwa ya kira yana marar kaciya, to, kada yă nema a yi masa kaciya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:18 a cikin mahallin