Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don miji marar ba da gaskiya, a tsarkake yake a wajen matarsa. Mace marar ba da gaskiya kuma, a tsarkake take a wajen mijinta. In ba haka ba, zai zamana 'ya'yanku ba masu tsarki ba ne, amma ga hakika masu tsarki ne.

Karanta cikakken babi 1 Kor 7

gani 1 Kor 7:14 a cikin mahallin