Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A! Har kuwa alfarma kuke yi! Ashe, ba gwamma ku yi baƙin ciki ba, har a fitar da wanda ya yi wannan mugun aiki daga cikin jama'arku?

Karanta cikakken babi 1 Kor 5

gani 1 Kor 5:2 a cikin mahallin