Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, na aika muku da Timoti, wanda yake shi ne ɗana ƙaunatacce, amintacce kuma a cikin Ubangiji, zai kuwa tuna muku da ka'idodina na bin Almasihu, kamar yadda nake koyarwa a ko'ina, a kowace ikkilisiya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 4

gani 1 Kor 4:17 a cikin mahallin