Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada kowa yă ruɗi kansa. In waninku ya zaci shi mai hikima ne, yadda duniya ta ɗauki hikima, sai yă mai da kansa marar hikima, domin ya sami zama mai hikima.

Karanta cikakken babi 1 Kor 3

gani 1 Kor 3:18 a cikin mahallin