Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni, 'yan'uwa, ban iya yi muku jawabi ba, kamar yadda nake yi wa mutanen da suke na ruhu, sai dai kamar yadda nake yi wa masu halin mutuntaka, kamar jarirai a cikin bin Almasihu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 3

gani 1 Kor 3:1 a cikin mahallin