Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka dai muna sanar da hikima ga waɗanda suka kammala, sai dai ba hikimar wannan zamani ba, ba kuwa ta masu mulkin zamanin nan, waɗanda suke shuɗewa ba.

Karanta cikakken babi 1 Kor 2

gani 1 Kor 2:6 a cikin mahallin