Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don na ƙudura a raina, sa'ad da nake zaune da ku, ba zan so sanin kome ba, sai dai Yesu Almasihu, shi ma kuwa gicciyeyye.

Karanta cikakken babi 1 Kor 2

gani 1 Kor 2:2 a cikin mahallin