Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ne kuwa muke sanarwa ta maganar da ba hikimar ɗan adam ce ta koyar ba, sai dai wadda Ruhu ya koyar, muna bayyana al'amura masu ruhu ga waɗanda suke na ruhu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 2

gani 1 Kor 2:13 a cikin mahallin