Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, 'yan'uwa, kun sani fa jama'ar gidan Istifanas su ne nunan fari a ƙasar Akaya, sun kuwa ba da kansu ga yi wa tsarkaka hidima.

Karanta cikakken babi 1 Kor 16

gani 1 Kor 16:15 a cikin mahallin