Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga zancen ɗan'uwanmu Afolos kuwa, na roƙe shi ƙwarai, don yă zo wurinku, tare da saurar 'yan'uwa, amma ko kusa bai yi nufin zuwa a yanzu ba. Zai zo dai sa'ad da ya ga ya dace.

Karanta cikakken babi 1 Kor 16

gani 1 Kor 16:12 a cikin mahallin