Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 15:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda shi na turɓayar nan yake, haka kuma waɗanda suke na turɓaya suke. Kamar yadda shi na Saman nan yake, haka kuma waɗanda suke na Sama suke.

Karanta cikakken babi 1 Kor 15

gani 1 Kor 15:48 a cikin mahallin