Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 15:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku farka daga magagi, ku kama aikin adalci, ku daina yin zunubi. Waɗansu kam, ba su da sanin Allah. Na faɗi wannan ne don ku kunyata.

Karanta cikakken babi 1 Kor 15

gani 1 Kor 15:34 a cikin mahallin