Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 15:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ma ya zamana mun yi wa Allah shaidar zur ke nan, domin mun shaida Allah, cewa ya ta da Almasihu, wanda kuwa bai tasar ba, in da gaskiya ne ba a ta da matattu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 15

gani 1 Kor 15:15 a cikin mahallin