Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata.

Karanta cikakken babi 1 Kor 15

gani 1 Kor 15:10 a cikin mahallin