Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In abubuwan nan marasa rai, kamar su sarewa da molo, muryarsu ba ta fita sosai ba, yaya wani zai san abin da ake busawa ko kaɗawa?

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:7 a cikin mahallin