Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, 'yan'uwa, in na zo muku ina magana da waɗansu harsuna, amfanin me zan yi muku in ban zo muku da wani bayani, ko ilimi, ko annabci, ko koyar da Maganar Allah ba?

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:6 a cikin mahallin