Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 14:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ƙaƙa abin yake ne, 'yan'uwa? Duk sa'ad da kuka taru, wani yakan yi waƙar yabon Allah, wani kuma koyar da Maganar Allah, wani bayani, wani yin magana da wani harshe, wani kuma fassara. Sai dai a yi kome don ingantawa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:26 a cikin mahallin