Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, in dukan ikkilisiya ta taru, kowa kuma yana magana da wani harshe dabam, waɗansu jahilai kuma ko marasa ba da gaskiya suka shigo, ashe, ba sai su ce kun ruɗe ba?

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:23 a cikin mahallin