Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In ba haka ba, in ka gode wa Allah da ruhu kawai, ta yaya wanda yake jahili zai ce, “Amin,” a kan godiyar da kake yi, in bai san abin da kake faɗa ba?

Karanta cikakken babi 1 Kor 14

gani 1 Kor 14:16 a cikin mahallin