Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da zan yi annabci, ina kuma fahimtar dukkan asiri, da dukkan ilimi, ko da kuma ina da matuƙar bangaskiya, har yadda zan iya kawar da duwatsu, muddin ba ni da ƙauna, to, ni ba kome ba ne.

Karanta cikakken babi 1 Kor 13

gani 1 Kor 13:2 a cikin mahallin