Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 10:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kamar dai yadda nake ƙoƙarin kyautata wa dukan mutane a cikin duk abin da nake yi, ba nema wa kaina amfani nake yi ba, sai dai in amfani mutane da yawa, don su sami ceto.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:33 a cikin mahallin