Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake gurasar nan ɗaya ce, ashe kuwa, mu da muke da yawa jiki ɗaya ne, gama mu duk gurasa ɗaya muke ci.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:17 a cikin mahallin