Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wani gwajin da ya taɓa samunku, wanda ba a saba yi wa ɗan adam ba. Allah mai alkawari ne, ba zai kuwa yarda a gwada ku fin ƙarfinku ba, amma a game da gwajin sai ya ba da mafita, yadda za ku iya jure shi.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:13 a cikin mahallin