Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 1:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Allah ne ya sa kuka zama na Almasihu Yesu, Allah ne kuma ya sa Almasihu ya zama hikima a gare mu. Ta wurin Almasihu ne kuma muka sami adalci, da tsarkakewa da fansa.

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:30 a cikin mahallin