Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 1:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin abin da aka zata wauta ce ta Allah, ya fi hikimar ɗan adam, abin da kuma aka zata rauni ne na Allah, ya fi duk ƙarfin ɗan adam.

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:25 a cikin mahallin