Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

zuwa ga ikkilisiyar Allah da take a Koranti, wato, su waɗanda aka keɓe a cikin Almasihu Yesu, tsarkaka kirayayyu, tare da dukan waɗanda a ko'ina suke addu'a, da sunan Ubangijinmu Yesu Almasihu, Ubangijinsu da namu duka.

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:2 a cikin mahallin