Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ba don in yi baftisma Almasihu ya aiko ni ba, sai dai in sanar da bishara, ba kuwa da gwanintar iya magana ba, domin kada a wofinta ƙarfin gicciyen Almasihu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:17 a cikin mahallin