Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da nake nufi, shi ne kowannenku yana faɗar abu dabam, “Ni na Bulus ne,” wani kuwa, “Ni na Afolos ne,” wani kuwa, “Ni na Kefas ne,” ko kuwa, “ni na Almasihu ne.”

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:12 a cikin mahallin