Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Kor 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na roƙe ku 'yan'uwa, saboda sunan Ubangijinmu Yesu Almasihu, cewa dukanku bakinku yă zama ɗaya, kada wata tsaguwa ta shiga a tsakaninku, sai dai ku haɗa kai, kuna da nufi ɗaya, ra'ayinku ɗaya.

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:10 a cikin mahallin