Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka nan ku masu ƙuruciya, ku yi biyayya ga dattawan ikkilisiya. Dukanku ku yi wa kanku ɗamara da tawali'u, kuna bauta wa juna, gama “Allah yana gāba da masu girmankai, amma yana wa masu tawali'u alheri.”

Karanta cikakken babi 1 Bit 5

gani 1 Bit 5:5 a cikin mahallin