Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kun sha wuya kuma ta ɗan lokaci kaɗan, Allah mai alheri duka, wanda ya kira ku ga samun madawwamiyar ɗaukakarsa a cikin Almasihu, shi kansa zai kammala ku, ya kafa ku, ya kuma ƙarfafa ku.

Karanta cikakken babi 1 Bit 5

gani 1 Bit 5:10 a cikin mahallin