Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato, waɗanda dā ba su bi ba, sa'ad da Allah ya yi jira da haƙuri a zamanin Nuhu, a lokacin sassaƙar jirgin nan, wanda a cikinsa mutane kaɗan, wato takwas suka kuɓuta ta ruwa.

Karanta cikakken babi 1 Bit 3

gani 1 Bit 3:20 a cikin mahallin