Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kuma, kamar rayayyun duwatsu, bari a gina gida mai ruhu da ku, domin ku zama tsattsarkar ƙungiyar firistoci, da nufin ku miƙa hadayu na ruhu, abin karɓa ga Allah, ta wurin Yesu Almasihu,

Karanta cikakken babi 1 Bit 2

gani 1 Bit 2:5 a cikin mahallin