Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan kuwa domin a tabbatar da sahihancin bangaskiyarku ne (wadda ta fi zinariya daraja nesa, ita zinariya kuwa, ko da yake mai ƙarewa ce, akan jarraba ta da wuta), domin bangaskiyar nan taku tă jawo muku yabo da girma da ɗaukaka a bayyanar Yesu Almasihu.

Karanta cikakken babi 1 Bit 1

gani 1 Bit 1:7 a cikin mahallin