Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Godiya ta tabbata a gare shi, shi wanda yake Allah da Uba na Ubangijinmu Yesu Almasihu, wanda ta wurin tsananin jinƙansa ya sāke haifuwarmu, domin mu yi rayayyen bege, ta wurin albarkacin tashin Yesu Almasihu daga matattu,

Karanta cikakken babi 1 Bit 1

gani 1 Bit 1:3 a cikin mahallin