Musa da Haruna firistocinsa ne,Sama'ila kuma mai yi masa sujada ne.Suka yi kira ga Ubangiji, ya kuwa amsa musu.