Ku ji tsoro, ku daina aikata zunubinku,Ku yi tunani da gaske a kan wannanA kaɗaice, shiru, a ɗakunanku.