Ku mutanen nan, sai yaushe za ku daina zagina?Sai yaushe za ku daina ƙaunar abubuwan banza,Da bin abin da yake na ƙarya?