Ka sa waɗanda suka ƙyaface ni a wahalata,A rinjaye su, su ruɗe.Ka sa waɗanda suke ɗaukar kansu sun fi ni,Su sha kunya da wulakanci!